Karin albashi: ma’aikatan gwamnatin tarayya miliyan 1.5 zasu karbi N2.3tn

Karin albashi: ma’aikatan gwamnatin tarayya miliyan 1.5 zasu karbi N2.3tn

Bincike ya nuna cewa ma’aikatan gwamnatin tarayya akalla miliyan daya da rabi zasu karbi sama da Naira 2.31tn idan karin albashi ya tabbata. Wasu alkaluma da aka fitar daga ofishin kasafin kudi na kasa sun nuna hakan inda aka tabbatar da cewar gwamnatin tarayya tana shirin fitar da kudade akalla N2.31tn domin biyan ma’aikatan. Ofishin […]

Kamfanin Kuli Kuli ya samu nasara a bajakolin Jihar Legas

Kamfanin Kuli Kuli ya samu nasara a bajakolin Jihar Legas

Kamfanin First Class Refreshment ya kasance daya daga cikin kamfanonin da suka yi fice gami da samun nasara a bajakolin da aka gudanar a jihar Legas dake kudancin Najeriya. Bajakolin wadda aka fara a ranar 2 ga watan Nuwanba zuwa yau Lahadi 11 ga watan na Nuwanba ta samu halartar manyan kamfanunuwa daga bangarorin nahiyoyi […]

‘Yan Kannywood mafiya yawan mabiya a shafukan sada zumunta

‘Yan Kannywood mafiya yawan mabiya a shafukan sada zumunta

Shafukan sada zumunta sun kasance kafofin sadarwa a tsakanin al’umma. Jaruman Kannywood suma ba’a barsu a baya ba inda mafiya yawan su ke rike da ragamar shafuka wadanda suka da dubunnan mabiya. Shafin Muryar Arewa ya samu leka wasu daga cikin wadannan shafuka domin zaluko Jarumai mafiya yawan mabiya wadanda suka yi fice a cikin […]

Turkiyya ta saki sautin kisan Kashoggi

Turkiyya ta saki sautin kisan Kashoggi

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya bayyana cewar ya kasar sa ta baiwa kasashen Amurka, Birtaniya, Jamus da Saudiya sautin kisan dan jaridar nan mai sharhi Jamal Khashoggi dan kasar Saudi Arabiya. Shugaban na Turkiyya Erdogan ya sake nanata cewar Saudiya ta san wadanda suka kashe Jamal Khashoggi. Jamal Khashoggi dai ya kasance fitaccen […]

Hadiza Gabon ta ziyarci Kasa Mai Tsarki

Hadiza Gabon ta ziyarci Kasa Mai Tsarki

Jaruma Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta samu ziyartar Kasa Mai Tsarki wato Saudi Arabia a cikin satin da ya gabata inda take aiwatar da aikin Umara. Jarumar wadda ta wallafa hoton ta a garin Madina sanye da bakin hijabi a shafukan ta na sada zumunta da suka hada sa Instagram […]