Alhazan Nigeria bakwai sun mutu a Saudiyya

Wasu alhazan Najeriya bakwai sun mutu a Saudiyya gabanin a fara aikin Hajji.Alhazan sun fito ne daga jihohin Kwara, da Katsina da Kogi da kuma Kaduna.

Sannan wata Hajiya daga Jihar Kogi ta Haihu a Madina. Shugaban NAHCON Abdullahi Mukhtar, ya ce za a hukunta jihar da matar ta fito ta hanyar rage mata kujeru a badi, da kuma hukunta shugabannin hukumar aikin hajji ta jihar

Alhazan Nigeria Kusan dabu 90 ne ke halartar aikin hajjin bana.

Asalin Labari:

BBC Hausa

359total visits,1visits today


Karanta:  'Yan Fashi Sun Sace Wani Darakta, Sun Nemi A Basu N40m Kudin Fansa A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.