‘Yan sanda sun cafke wasu Inyamurai barayin shanu

‘Yan sanda sun cafke wasu Inyamurai barayin shanu

‘Yan sanda a jihar Ogun sun sami nasarar cafke wasu mutane 4 da ake zargi da satar shanu a yankin Ofada na Karamar hukumar Obafemi Owede na jihar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda na jihar, Abimbola Oyeyemi, ya shaida cewar wadannan mutane 4, a farkon mako sun yi wa Muhammed Ruga da Babuga […]

NAPTIP ta fitar da runduna ta musamman domin yaki da fataucin mutane

NAPTIP ta fitar da runduna ta musamman domin yaki da fataucin mutane

Babban darakta ta Hukumar yak da fataucin mutane (NAPTIP), Ms Julie Okah-Donli, ta kaddamar da runduna ta musamman da za ta taimaka wajen yaki da fataucin mutane. Jami’i mai kula da huldar jama’a da ‘yan jaridu, Mr Josiah Emerole ne ya sanar da hakan ga ‘yan jaridu, yau Talata a Abuja. Ya kara da cewar […]

Malala Yousafzai za ta fara karatu a Jami’ar Oxford

Malala Yousafzai za ta fara karatu a Jami’ar Oxford

Malala Yousafzai, ‘yar karaji kuma jakadiyar Majalisar Dinkin duniya mai neman karatun mata, za ta fara karatun ta na jami’a a Oxford. Malala ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, inda ta nuna farin cikin ta na cewar “Ina farin ciki matuka da zan shiga Oxford. Ina taya dukkan dalibai ‘yan zagon farko – […]

Man United ta fara tauna tsakuwa

Man United ta fara tauna tsakuwa

Manchester United ta zazzagawa West Ham United kwallo 4-0 a wasan farko a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a Old Trafford. United ta ci kwallo ta hannun Romelu Lukaku wanda ya ci biyu a fafatawar, sai Anthony Martial da kuma Paul Pogba da kowannensu ya ci guda-guda a raga. Da wannan nasarar […]

Rashin tabbatar da kujerata bai dame ni ba – Ibrahim Magu

Rashin tabbatar da kujerata bai dame ni ba – Ibrahim Magu

Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu,  ya bayanna cewar ba shi da wata damuwa kan matsayin da Majalisar Dattawa ta dauka na rashin tabbatar da shi a kan mukaminsa. Magu yayi wannan furuci ne a lokacin da yake  tattaunawa  da jaridar Daily Trust a Abuja. Magu ya kara da […]

Etsu na Nupe ya nada Sani Danja ‘Zakin ‘yan wasan Arewa’

Etsu na Nupe ya nada Sani Danja ‘Zakin ‘yan wasan Arewa’

Fitaccen Jarumin Kannywood kuma Mawaki Sani Musa Danja ya samu nasarar dafe sarautar ‘Zakin Yan Wasan Arewa’. Sarautar wadda Etsu na Nupe ya tabbatar masa ta kasance ta hudu a cikin jerin Sarautu tabbatattu wadanda aka nada su ga masu shirya fina-finai na Kannywood a ‘yan shekarun nan. Sarautar ‘Zakin ‘Yan wasan Arewa’ ta jarumi […]

1 2 3 4