‘Man Utd za ta sayarwa Madrid David de Gea’

‘Man Utd za ta sayarwa Madrid David de Gea’

Manchester United za ta sayar wa Real Madrid golanta David de Gea amma sai kaka mai zuwa kuma bayan kungiyar ta sayo Gianluigi Donnarumma daga AC Milan, a cewarsa jaridar Sun. Chelsea ta bukaci Atletico Madrid ta biya fam miliyan 50 gabanin ta sallama mata Diego Costa, wanda kungiyar ta taya shi a kan fam […]

Buhari Zai Yi wa ‘Yan Najeriya Jawabi Ranar Litinin

A na sa ran da safiyar gobe Litinin, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya dawo daga jinya a London, zai yi jawabi ga ‘yan kasar, kamar yadda wata sanarwa daga fadar shugaban kasar ta nuna.

Buhari Zai Yi wa ‘Yan Najeriya Jawabi Ranar Litinin

Dubban masu goyon bayan shugaban ne suka yi ta tururuwa akan titin zuwa filin saukar jiragen sama na Abuja, domin yin lale marhabin da shugaba Muhammadu Buhari wanda ya tafi jinya tun a ranar 7 ga watan Mayu. Shugaba Buharin ya dawo kasar ne a jiya Asabar bayan da ya tsawaita zaman jinyar ta sa, […]

Jese Rodriguez ya ci Arsenal

Jese Rodriguez ya ci Arsenal

Tsohon dan wasan Real Madrid, Jese Rodriguez ne ya ci Arsenal a wasan farko da ya buga wa Stoke City a mako na biyu a gasar Premier a ranar Asabar. Jese ya koma Stoke ne da murza-leda karkashin koci Mark Hughes daga Paris St-Germain a ranar Laraba. Dan wasan ya kuma ci Arsenal ne a […]

Swansea ta sayo ‘yan wasa — Mourinho

Swansea ta sayo ‘yan wasa — Mourinho

Kocin Manchester United, Jose Mourinho ya bai wa Swansea shawara cewar su sayo karin ‘yan wasa a kudin da suka sayar da Gylfi Sigurdsson. Swansea City ta sayar wa Everton, Gylfi Sigurdsson kan kudi fan miliyan 45, kuma shi ne dan kwallo na biyu mafi tsada da ya koma can, bayan Romelu Lukaku daga Chelsea. […]

Saudiyya ta amince ‘yan Qatar su yi aikin hajji

Kasar Saudiyya za ta buden iyakokinta da Qatar domin maniyyata aikin Hajji su sami sauke farali, in ji kafofin watsa labarai mallakin gwamnatin kasar.

Saudiyya ta amince ‘yan Qatar su yi aikin hajji

Wannan sanarwar ta biyo bayan wata ganawa ta musamman da aka yi tsakanin makwabtan kasashen tun lokacin da Saudiyyan tare da wasu kasashen Larabawa uku suka yanke huldar diflomasiyya da Qatar a watan Yuni. Kasashen na tuhumar Qatar da tallafa wa ‘yan ta’adda – abin da kasar ta sha musantawa. Rufe iyakokin da Saudiyya ta […]

Barcelona: Mota ta afka wa ‘yan yawon bude ido

Mutum 13 ne suka mutu yayin da wasu 32 suka jikkata bayan wata babbar mota ta afka wa masu yawon bude ido a wurin shakatawa na Ramblas da ke garin Barcelona.

Barcelona: Mota ta afka wa ‘yan yawon bude ido

‘Yan sanda kasar Spaniya sun ce mutane da dama sun jikkata, yayin da aka gargadi mutane su nisanci dandalin shakatawar a kusa da Placa Catalunya. Rahotanin da ganau suka yada sun tabbatar da mutane na gudun ceton rai, inda suke neman mafaka a kantinan da ke kusa da wurin da wuraren shan Gahawa. Kamfanin dillancin […]

‘Yan Najeriya Na Mayar da Martani Kan Kafa Dokar Hana Kalamun Batanci

A cikin wata sanarwa jiya shugaban Majalisar Dattawan Najeriya ya ce zasu mayar da hankali wajen kafa dokar hana kalamun batanci da dokar hana mutane aiwatar da shari'a da kansu maimakon su bar kotu ta yanke hukumci.

‘Yan Najeriya Na Mayar da Martani Kan Kafa Dokar Hana Kalamun Batanci

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Bukola Saraki ya fada cikin wata sanarwa jiya cewa kudurorin hana kalamun batanci da na daukan hukumci a hannu zasu sami kulawar da ta kamata domin su zama dokoki cikin karamin lokaci. Inji Sanata Saraki hakan nada nasaba da yadda kalamai da lafuza dake kara dumama yanayi ke ci gaba […]

Sarkin Musulmi Ya Kira A Mayar da Hankali Wajen Inganta Tattalin Arziki

Sarkin Muslmi Sultan Sa'ad Abubakar ya yi kira a Minna da a mayar da hankali akan habaka tattalin arziki domin inganta rayuwar al'umma da zata sa mutane ba zasu damu da wake shugabancin kasar ba.

Sarkin Musulmi Ya Kira A Mayar da Hankali Wajen Inganta Tattalin Arziki

Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Sultan Sa’ad Muhammad Abubakar ya yi kira da a maida hankali wajen bunkasa tattalin arziki da zai sa ‘yan kasar su kasance cikin walwala. Yayinda yake jawabi a wani taron bunkasa kasuwanci a Minna babban birnin jihar Neja yana mai cewa kamata yayi ‘yan Najeriya su maida hankali wajen kiran […]

Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona

Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona

Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona a wasa na biyu na Spanish Super Cup a ranar Laraba a Santiago Bernabeu. Wasan farko da aka yi a a gasar a Nou Camp, Real ce ta yi nasara da cin kwallaye 3-1, kuma a karawar ce aka bai wa Cristiano jan kati. Wannan ne karo na […]

An yi hatsaniya tsakanin magoya bayan Buhari da masu son ya sauka

Jami'an tsaro sun rufe kasuwar Wuse wadda ke babban birnin kasar Abuja, bayan wani yamutsi tsakanin magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari da masu goyon bayan ya sauka daga mulki.

An yi hatsaniya tsakanin magoya bayan Buhari da masu son ya sauka

Lamarin ya auku ne bayan yamutsi ya kaure tsakanin masu zanga-zangar, karkashin jagorancin wani mawaki, Charley Boy da masu goyon bayan shugaban kasar. Ahaji Usman Kamba wani dan kasuwa ne a Wuse, ya kuma shaidawa BBC cewa, “Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 10 zuwa 11 na safe, inda Charly Boy da tawagarsa suka […]

1 2 3 40