Barbashin zinare na da tasiri kan cutar daji

Masu bincike daga kasar Scotland sun gano cewa amfani da barbashin zinare wajen hada maganin cutar daji ko cancer na iya kara tasirin maganin.

Masu bincike daga kasar Scotland sun gano cewa amfani da barbashin zinare wajen hada maganin cutar daji ko cancer na iya kara tasirin maganin.

A wani rahoto da wata Mujallar kimiyya ta kasar Jamus ta wallafa, masana kimiyya a jami’ar (Edinburah) sun ce sun gano burbushin gwal da aka dasa a kwakwalwar wani kifi ya kara karfin magani wajen waraka.

Sun bayyana cewa barbashin zinare – wadanda ake kira “nanoparticles” – na taimakawa wajen rage tasirin maganin ciwon dajin, amma sun ce akwai sauran aiki a gaba kafin a fara gwajin maganin a kan mutane.

Asalin Labari:

BBC Hausa

490total visits,3visits today


Karanta:  An Kirkiri Kungiyar Hangen Nesa Ta Tallafawa Lafiya Wato ‘’Visionary for Sustainable Health Support Foundation’’ (VSHSF)

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.