Boko Haram sun dandana kudarsu

Shugaban rundunar sojojin sama Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana cewar ‘yan Boko Haram sun dandana kudarsu a jiya.

Sadique Abubakar ya tabbatar da cewa ‘yan kungiyar ba zasu taba yin aiki a karkashin kungiya daya ba sakamakon karya alkadarisu da sojoji suka.

Abubakar ya bayyana hakan ne a jihar Legas a lokacin da yake jawabi a wajen taron hadin guwa na Africa na 2017.  ya kara da cewar fafatawar da akai da su a fili ya ke, kuma za’a kalle shi a matsayin wani boyayyen al’amari ba.

Asalin Labari:

Muryar Arewa da Bounce News

1674total visits,4visits today


Karanta:  An Yi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakin Murkushe Boko Haram.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.