Fyade: Iyaye na Ficewa Da ‘Yayansu a Sansanonin ‘Yan Gudun Hijira a Maiduguri

Ana zargin Jami'an tsaro da 'yan kato da gora da yi wa mata fyade a sansanonin 'Yan gudun hijira

An samu karuwar zargin fyade a sansanonin ‘yan gudun hijira da ke Maiduguri jihar Borno, abinda ya tilastawa wasu mutane ficewa daga sansanonin domin kare ‘ya’yansu, kamar yadda wakilin RFI a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto.

Asalin Labari:

RFI Hausa

198total visits,1visits today


Karanta:  Wasu Mata Biyu ‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Rasa Ransu A Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.