Gates Ya Yabawa Muhammadu Sanisu II Kan Polio

Bill Gates kenan a yayin wani taro a garin Atlanta na kasar Amurka wanda Rotary Internatonal ta hada inda yake yabawa da gudunmawar da Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II yake bayarwa domin kawar da cutar Polio a Nigeria.

626total visits,2visits today


Karanta:  Zainab Indomie A Swimming Pool

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.