Hadarin jirgin kasa ya halaka mutane 20 a Alexandria

Akalla mutane ashirin (20) sun rasa rayukan su da kuma wasu masu yawa da suka jikkata a wani hadarin jirgin kasa tsakanin wasu jiragen kasa guda biyu na fasinjoji a garin a kudancin Alkahira.

Jirgin guda daya yana kan hanyar sa daga birnin Cairo, sai kuma dayan wanda ya taso daga Port Said inda sukayi karo da juna a kusa da garin Alkahira.

Kungiyoyin ‘yan agaji sun hallara a wajen tuni. Sai dai izuwa yanzu babu ba’a samu labarin sanadiyar afkuwan hakan ba.

Ba kasafai a fiye yawan samun hadarin jiragen kasa ba a kasar Masar. Sai dai idan an samu bai cika buya ba.

A shekarar 2003, mutane da dama sun rasa rayukan su a sanadiyar afkawa wa wata mota da jirgin kasa yayi.

1274total visits,3visits today


Karanta:  Bala'in Ambaliyar Ruwa Ya Afkawa Birnin Houston Dake Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.