Kamfanin Fina-Finan Hausa Abnur Zai Fitar da Fim din “Mai Kyau”

Shahararren Kamfanin shirya fina-finan Hausa da aka sani da Abnur Entertainment yafara shirye shiryen fitar da wani sabon fim mai suna Bilkisu “Mai Kyau”.

Kamfanin ya sanar da hakan a shafin sa na Instagram inda yake gayyatar masu sha’awar shiga cikin shirin izuwa taron tantancewa (Audition) domin fitar da jaruman da za su taka rawa a cikin sabon shirin

Matakan shirin fim din na “Mai Kyau” sun hada:

1: BILKISU
Ana bukatar wadda za ta taka rawar BILKISU ta kasance;
a- shekaru 20_23
b- Kyakkyawar gaske, doguwa, mai sassanyar murya, mai yanayi na ban tausayi, ta iya Hausa karbabbiya, wadda za ta iya Karatu da kuma rubutu.

2: NADIYA
Ana bukatar wadda za ta taka rawar NADIYA ta kasance;
a- Shekaru 20 – 25
b- Kyakkyawa mai cika idanu, mai tattausar murya, matsakaiciya a fagen tsayi da kiba.

3: AMINU
a- shekaru 25
b- Matsakaici a fagen tsawo da kauri, mai yanayin ban tausayi, mai nutsuwa da kamala, mai ilmin zamani da na addini.

Tantancewar za a gabatar da ita ne a ranar talatin ga watan Yuli (30 July 2017) a Social Welfare dake Court Road a cikin jihar Kano.

Kamar yadda sanarwar ta fita, Alkalan zasu hada da Falalu Dorayi, Saddik N. Mafiya, Hassan Giggs, Sunusi Ozcar, Shu’aibu Yawale, Alhassan Kwalle da Nazir Alkanawi.

Shahararren Kamfanin shirya Fina-finan Hausar nan, Wanda ya Saba Kawo muku Fina-Finai ingantattu, ma su ma’aina, Ilmantarwa da kuma nishadantarwa: ABNUR ENTERTAINMENT Wannan kamfani mai suna a sama ya na gayyatar ilahirin al’umma musamman mata, zuwa taron tantancewa [Audition] Wanda za a yi domin fitar da jaruman da za su taka rawa [role] a Sabon Kasurgumin shirin da za su ga barar kwanan nan mai taken MAI KYAU! [Roles] din da za a taka rawa sun hada da: 1: BILKISU Ana bukatar wadda za ta taka rawar BILKISU ta kasance; a- shekaru 20_23 b- Kyakkyawar gaske, doguwa, mai sassanyar murya, mai yanayi na ban tausayi, ta iya Hausa karbabbiya, wadda za ta iya Karatu da kuma rubutu. 2: NADIYA Ana bukatar wadda za ta taka rawar NADIYA ta kasance; a- Shekaru 20_25 b- Kyakkyawa mai cika idanu, mai tattausar murya, matsakaiciya a fagen tsayi da kiba. 3: AMINU a- shekaru 25 b- Matsakaici a fagen tsawo da kauri, mai yanayin ban tausayi, mai nutsuwa da kamala, mai ilmin zamani da na addini. Za a gabatar da wannan tantancewa ranar: Date: 30 ga wannan wata. Wuri: Social Welfare, Court Road. ALKALAN WANNAN TANTANCEWA SU NE: FALALU A DORAYI SADDIK N MAFIA HASSAN GIGGS SUNUSI OSCAR 442 SHU’AIBU YAWALE ALHASSAN KWALLE NAZIR ALKANAWI Ga Duk mai sha’awa, ko Neman Karin bayani zai iya tuntubar wadannan Lambobi: 08060434949 08035638216 @nura_m_inuwa @sadiq_mafiya @abbassadiqabbas @realaeeshatsamiya @falalu_a_dorayi @realamalumar @realjamilaumar @sageer_adam @abba_kabugawa @mahmoud_abnur @faisal_abnur @aminusbono @umar_ot @sadikskipper @hassangiggs @iam_prince_dj @fati_s.u @annur_h_abnur @real_abdul_smart @abduljalal_a_u_mafaras @alrahuzfilmsproduction.ltd @abubakarmaikudi @salisuchali @nasiralikoki @nazir_alkanawy @yakubukumo @nuraquality @balausher @officialmaryambooth @official_safzor @tasiuabnur @abubakar_dk_abnur @ameen_a_zango @kannywoodexclusive @kannywoodcelebrities @1arewa @@falalu_a_dorayi

A post shared by Abdul Amart Muhammed (@abdulamart_mai_kwashewa) on

3526total visits,1visits today


Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.