Gasar Wakar Gwaska: Bilkisu Shema Tayi Nasara

Jaruma Bilkisu Wada Shema tayi nasarar shiga sahun masu shiga kasar wakar Gwaska da Jarumi Adam A Zango ya fitar a baya bayan nan.

Ita dai Shema ta samu shiga gasar ne bayan sanarwa da Jarumi Zango ya fitar wanda hakan ya bata damar shiga domin a dama da ita.

Jarumi Zango a fitar a shafin sa na Instagram inda yake cewa “Wadannan sune suka lashe gasar. Zamu tantance wadda tazo 1 ta 2 data 3 Ranar 29 ga watan july a jahar kano. ZAN GABATAR DA WASA TA MUSAMMAN TARE DA WADANDA SUKACI GASAR DA KUMA WASU DAGA CIKIN ABOKAN SANA’ATA!! ALLAH ya bada ikon zuwa Ameen.”

Gwaska Return Competition!! Here are Winners☄☄☄ Zamu tantance wadda tazo 1 ta 2 data 3 Ranar 29 ga watan july a jahar kano. ZAN GABATAR DA WASA TA MUSAMMAN TARE DA WADANDA SUKACI GASAR DA KUMA WASU DAGA CIKIN ABOKAN SANA’ATA!! ALLAH ya bada ikon zuwa Ameen. @realalinuhu @nafeesat_official @nura_m_inuwa @sadiq_mafiya @abbassadiqabbas @realaeeshatsamiya @falalu_a_dorayi @ @realamalumar @realjamilaumar @sageer_adam @abba_kabugawa @mahmoud_abnur @faisal_abnur @aminusbono @umar_ot @sadikskipper @hassangiggs @iam_prince_dj @fati_s.u @annur_h_abnur @real_abdul_smart @abduljalal_a_u_mafaras @alrahuzfilmsproduction.ltd @abubakarmaikudi @salisuchali @nasiralikoki @nazir_alkanawy @yakubukumo @aseeey_luv @nuraquality @balausher @officialmaryambooth @official_safzor @tasiuabnur @abubakar_dk_abnur @ameen_a_zango @kannywoodexclusive @kannywoodcelebrities @1arewa @realalinuhu @falalu_a_dorayi @rahamasadau @washafati @masoyan_azango @mansurmakeup @nafeesat_official @adizatou @realabmaishadda @theglamhall @abdulamart_mai_kwashewa @generalbmb @sadiq_mafiya @malamcharki225 @ayshatulhumairah @realaeeshatsamiya @baturezambuk @ibrahim_birniwa

A post shared by ADAM_A_ZANGO (@adam_a_zango) on

Dumbin wadanda suka shiga gasar sun a halin yanzu suna sauraron jin sakamakon su na samun nasarar fita a matsayin zakaru.

2804total visits,6visits today


Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.