Koriya ta Arewa zata kai wa Amurka hari

Koriya ta Arewa na shirin kai hari da makami mai linzami a kusa da garin Guam wanda yake karkashin kasar Amurka mai dauke da sojojin kasar ta Amurka dama wasu ma’adanai da kayan yaki a matsayin mayarwa da shugaba Donald Trump martani kan maganganun tashin hankula da yake yiwa kasar ta Koriya ta Arewa a cewar Jenaral Kim Rak Gyom wanda kamfanin dillacin labarai na kasar ya wallafa.

Sojojin na Koriya ta Arewa suna duba yiyuwar kai harin da makami mai linzami guda hudu samfurin Hwasong-12.

3820total visits,1visits today


Karanta:  Amurka Tana Tunanin Ko Ta Dauki Matakin Soja Kan Venezuela

Leave a Reply

Your email address will not be published.