Kungiyar Asuu da Gwamnatin Kasa sun yi Dawajewa

Ana tsammanin samun nasara akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa,

Ana tsammanin samun nasara  akan matsalar yajin aikin jam’oi, gwannatin kasa ta tattauna akan yajin aiki tace zata duba lamarin da gaggawa, . Kungiyar Asuu ta tattauna da sanatan aiki Mr Chris Ngige a shabiyar ga watan Agusta, kuma gwamnatin kasa tace zata gyara biyan kudi ga kwamutin Asuu a ko wana wata.

Nan tace gwamnatin kasa ta dauka babban mataki akan yajin aiki a zaman da akai a ofishin minista aiki a Abuja lokacin da a ke gudanar da  tattaunawar Mr Samuel Olowookere  mataimakin me yada tattaunawar rahotan nai yace an yarda da bada naira biliyan talatin da aka kungiyar ta nema a shekara ta 2010.

Sanata Ngige ya tabbatar da cewa gwamnatin Nigeria ta fara aiki akan matsalolin yajin aiki sannan kuma za’a tsaya tsayin daka domin a tsara lokutan karatu jami’oi.

Asalin Labari:

Vanguard

513total visits,3visits today


Karanta:  Ana Neman Hanyoyin Da Za’a Inganta Makarantun Allo.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.