Mai Martaba Sarkin Kano a Lokacin Sallar Idi A Kano

Jihar Kano a Nigeria ta gudanar da bikin karamar Sallah inda Sarkin Kano kuma Mai Martaba Mallam Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Idi a babban masallacin Idi na Kofar Mata. Ga hotunan yadda fitar ta Mai Martaba ta kasance a yau.

563total visits,2visits today


Karanta:  Hadiza Gabon Ta Sami Gwarzuwar Shekara a Kannywood Award

Leave a Reply

Your email address will not be published.