Marasa Galihu Na Korafin Rashin Tallafi a Najeriya

Daruruwan al'ummar Najeriya marasa galihu ne ke dogara da dan abin da masu wadata kan raba a gidajensu daya danganci kayakin Abinci da suturu a wasu lokutan ma har da kudi.

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware musamman don karfafa wa al’ummomin duniya guiwar tallafa wa marasa karfi tare da masu fama da matsalolin rayuwa iri dabam dabam. Wakilinmu a Bauchi Muhammad Ibrahim Bauchi, ya duba mana tasirin tallafin da kungiyoyi masu zaman kansu ke yi cikin rayuwar al’ummomin dake yankunan karkara.

Asalin Labari:

RFI Hausa

302total visits,1visits today


Karanta:  An Kama Mutane Biyu Saboda Lalata Da Kananan Yara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.