Ozil na son ci gaba da zama a Arsenal

 

Ozil

Shahararren Dan wasan kwallon kafa, Mesut Ozil ya bayyana cewar yana so ya ci gaba da zama a kulob din Arsenal, kuma yana fatan Alexis Sanchez zai so hakan shi ma.

Ozil ya bayyanawa ‘yan jaridu a Australia cewar har yanzu ‘zabinsa’ shine ya ci gaba da kasantuwa a kulob din, amma ba a kammala tattaunawar ba har sai an dawo daga hutun kaka da aka tafi.

 

 

Asalin Labari:

DailyTrust, Muryar Arewa

801total visits,1visits today


Karanta:  Sadio Mane na daf da dawowa atisaye

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.