Rabiu Pele Zai Auri ‘Yar Wasan Hausa

Fitaccen Dan Wasa kwallon kafa na Kano Pillars, wato Rabiu Pele na gab da shirin Angwancewa da ‘yar wasan fina-finan Hausa ta Kannywood wato, Maryam Baba Lawan.

A baya can, an yi ta rade-radi da cece-kuce kan soyayyar ta su, amma daga bisani mutane sun saddakar bayan samun labarin saka ranar biki da kuma fitar hotunan ‘Kafin A Daura’ da masoyan suka yi. Allah Ya kaimu lokacin, amin.

Asalin Labari:

Kannywood

3419total visits,2visits today


Karanta:  Dalilin da ya sa ake min kallon 'yar wiwi — Hauwa Waraka

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.