Rundunar Sojan Nigeria Ta Horas Da Wasu Jami’an Daban Da Soja.

Aci gabada kokarin ta na samar da tsaro cikin kasa rundunar Sojan Nigeria ta horas da wasu jami'ain tsaron da ba sojoji ba.

Aci gaba da lalubo hanyar samar da dawamammen zaman lafiya a Nigeria, musamman a yankin arewa-maso- gabashin Nigeria, yanzu haka rundunar sojhan Nigeria ta kudurta horad da karin wasu jami’an da ba na soja ba.

Wannan albishir ya fito ne daga bakin babban hafsan sojojin Nigeria, Brig-Janar Tukur Burutai, a lokacin da yake jawabi a wajen taron da yayi da manyan kwamandojojin sojan Nigeria.

Jaznar Burutai yace jami’an da rundunar sojan zata horas sun hada da ‘yan sanda, da kuma jami’an tsaron farin kaya.

Asalin Labari:

VOA Hausa

239total visits,3visits today


Karanta:  Wani matashi 'ya kashe mahaifinsa' saboda aure a Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.