Sama da yara dubu 56 sun daina makaranta a Najeriya

Sama da yara dubu 56 suka rasa iyayensu sanadiyyar rikicin Boko Haram a Maiduguri, lamarin daya tilasta musu barin makarantu tare da neman sana'o'in da za su rike kansu da su.

Sama da yara dubu 56 suka rasa iyayensu sanadiyyar rikicin Boko Haram a Maiduguri, lamarin daya tilasta musu barin makarantu tare da neman sana’o’in da za su rike kansu da su.A Najeriya, gwamnatin jihar Borno ta ce sama da kananan yara dubu 56 ne ta tabbatar da cewa sun rasa iyayensu sakamakon rikicin Boko Haram, kuma tuni aka tantance su tare da shirya yadda za a mayar da su makarantu a sasan kasar daban daban. Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf na dauke da karin bayani a rahoton da ya aiko mana.

Asalin Labari:

RFI Hausa

516total visits,1visits today


Karanta:  Najeriya Zata Iya Kawar Da Cutar Hanta Kwata Kwata Zuwa 2030

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.