Sanata Shehu Sani ya fice daga Jam’iyya APC

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa ya sanar da ficewa daga Jam’iyyar APC.

Sanata Sani wanda ya mika takaddar ficewa daga Jam’iyyar ga shugaban Jam’iyyar na kasa Komared Adams Oshimole bai sanar da dalilin ficewar tasa ba, bugu da kari bai bayyana Jam’iyyar da zai koma ba.

62317total visits,2999visits today


Karanta:  Ba zan nemi gafarar Buhari ba – Buba Galadima

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.