Saratu Gidado Tayi Bajakolin Karshen Wata

Jaruma Saratu Gidado da aka fi sani da Daso tayi bajakolin ta na wannan watan a shafin ta na Instagram. Kalli irin yadda ta samu jefa hotunan ta na wannan watan a shafin na ta.

Asalin Labari:

Saratu Gidado Daso Instagram

1255total visits,5visits today


Karanta:  Mai Martaba Sarkin Kano a Lokacin Sallar Idi A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.