An gano daliban ‘boge’ 706 a Sokoto

An gano daliban ‘boge’ 706 a Sokoto

Gwamnatin Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta gano daliban boge 706 da suka yi yunkurin samun tallafin karatu daga asusun jihar. Wani kwamiti da gwamnatin jihar ta kafa domin yin bincike kan hakikanin adadin daliban da suka cancanta a bai wa tallafin karatu ne ya gano hakan. Kwamitin, wanda Ambassador Shehu […]

WAEC za ta saki sakamakon jarrabawa ranar Laraba

WAEC za ta saki sakamakon jarrabawa ranar Laraba

Cibiyar shirya Jarrabawa ta Africa ta Yamma, wato WAEC, ta shirya tsaf  domin sakin sakamakon jarrabawar manyan makarantun sakandare na shekarar 2017, wato WASSCE, ranar Laraba, 19 ga watan Yuli. A wani bayani da cibiyar ta fitar ta fejinta na Facebook yayi nuni da cewar, daliban da suka rubuta jarrabawar WASSCE ta 2017 za su […]

‘Mu rika ba marasa galihu tsofaffin littattafai’

A Najeriya, wasu matasa sun kafa wata kungiya domin tara litattafan karatu da aka fi sani da 'Text Books' da aka riga aka gama amfani da su, suna kai wa makarantun gwamnati da na marasa galihu.

‘Mu rika ba marasa galihu tsofaffin littattafai’

Kungiyar mai suna ‘Book Bank’ ta ce hakan zai taimaka matuka wajen inganta ilmi a tsakanin yara marasa galihu. An kafa kungiyar ne ta Book Bank a shekarar 2016, kuma tana gudanar da ayyukanta ne a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya da kuma Lagos. Sa’id Saidu Malami shine shugaban kungiyar ta Book Bank da ya […]

An sake kai hari Jami’ar Maiduguri

An sake kai hari Jami’ar Maiduguri

Rahotanni dake fitowa daga birnin Maiduguri na Jihar Borno, na cewa ‘yan kunar bakin wake sun sake afkawa cikin Jami’ar Maiduguri, inda biyu daga cikinsu suka tashi wani abu mai fashewa dake jikinsu. Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 11:50 na daren Alhamis, a inda wasu da suka shaida lamarin sun ce wasu mutane […]

An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

Gwamnatin Jihar Kano ta bada sanarwar mayar da sunan Jami’ar NorthWest da ke Kano zuwa Jami’ar Maitama Sule domin tunawa da marigayin wanda ya rasu a radar Litinin. An gudanar da jana’izar Dr. Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano da yammacin ranar Talata ne bayan da jirgin da ke dauke da gawarsa ya sauka a […]

An sake kai hari a Jami’ar Maiduguri

An sake kai hari a Jami’ar Maiduguri

‘Yan kunar bakin wake sun tashi bama-baman da ke jikinsu a Jami’ar Maiduguri da ke arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadin mutuwarsu da ma wata ma’aikaciyar Jami’ar. Kakakin Jami’ar Farfesa Danjuma Gambo ya shaida wa BBC cewa maharan sun tashi bama-baman ne a wuri uku. “Mace ta farko ta tunkari jami’an tsaron […]

Malaman Nigeria na adawa da ‘yancin kananan hukumomi

Malaman Nigeria na adawa da ‘yancin kananan hukumomi

Kungiyar Malaman makarantar Primary ta Najeriya ta yi zanga-zanga tana neman a tsame ta daga yunkurin bai wa kananan hukumomi ‘yancin cin gashin kai. Mambobin kungiyar sun yi tattaki zuwa majalisar dokoki a jihar da kuma ofishin shugaban ma’aikatan jihar domin mika kokensu. Mukaddashin kungiyar reshen jihar, Comrade Dalhatu AbduSalam Sumaila ya ce `ya`yan kungiyar […]