Etisalat Nigeria ya sauya suna zuwa 9Mobile

Etisalat Nigeria ya sauya suna zuwa 9Mobile

Kamfanin wayar sadarwa na Etisalat a Najeriya ya sauya suna zuwa 9Mobile, bayan hedikwatar kamfanin da ke Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi shelar janye wa daga Najeriya. Hukumar da ke sa ido a kan harkar sadarwa a kasar (NCC) ta bayyana amincewarta da sauya sunan a hukumance. Kamfanin na 9Mobile ya ce duk da cewa […]

Babu sauran cin bashi ga Najeriya – Ministar Kudi

Babu sauran cin bashi ga Najeriya – Ministar Kudi

Ministar Kudi, Uwargida Kemi Adeosun, ta yi gargadi a ranar Talata cewar kada na Najeriya ta sake karambanin karbo bashi domin tafi da kasafin kudade, sai dai zai fi kyau ta yi amfani da hanyoyin samar da kudin shiga na cikin gida, domin tallafawa kasafin. Hakan yazo daidai lokacin da Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi osinbajo […]

Wata Sabuwar Cuta Na Lalata Gonaki a Jihar Filato

Wata Sabuwar Cuta Na Lalata Gonaki a Jihar Filato

WASHINGTON D.C. — Wata sabuwar cutar tsiro da manoma suka kasa tantance ta, ta na lalata gonaki masu yawan gaske a jihar Plateau dake arewa maso tsakiyar Najeriya. A cewar manoman, lamarin ya janyo masu hasara mai yawa, ganin irin barna da wannan cutar ke yi wa itatuwa kamar na gwaiba, mangwaro da sauran itatuwa a […]