‘Tsirarun jarumai sun babbake fina-finan Kannywood’

‘Tsirarun jarumai sun babbake fina-finan Kannywood’

Wani masani kan harkar shirya fina-finai, Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce daya daga cikin kalubalen da duniyar Kannywood ke fuskanta ita ce maimaita wasu tsirarun jarumai fiye da kima a fina-finai. Farfesa Abdallah wanda shi ne shugaban Jami’ar Karatu Daga Gida Ta Najeriya, ya ce yawan maimaita wasu tsirarun jarumai ya sa finan-finan Hausa […]

Da Izinin Iyayena Na Fara Fim – Maryam Yahya

Tauraruwar matashiyar jaruma Maryam Yahaya, mai shekara 20, ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor.

Da Izinin Iyayena Na Fara Fim – Maryam Yahya

A wata hira da Yusuf Ibrahim Yakasai, ta shaida masa ta taka rawar babbar jaruma a fim din duk da cewa shi ne fitowarta ta farko a fina-finan Kannywood, saboda ta kudurci aniyar taka rawar da masu shirya fim din suka umarce ta duk da kasancewarta sabuwar fitowa. Ta kara cewa ainahi ba ita ce […]

Ba zan fito a fim din da ya ci karo da Musulinci ba — Hadiza Gabon

Ba zan fito a fim din da ya ci karo da Musulinci ba — Hadiza Gabon

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta ce ba za ta fito a fim din da ya ci karo da addininta na Musulinci da kuma al’adunta ba. Ta bayyana haka ne sakamakon soma fitowa da ta yi a fina-finan Nollywood da ake yi a kudancin Najeriya. Jarumar ta shaida wa Nasidi Adamu Yahaya cewa “Fitaccen […]

Hadiza Gabon ta soma fitowa a fina-finan Nollywood

Hadiza Gabon ta soma fitowa a fina-finan Nollywood

Jarumar ta shaida wa Nasidi Adamu Yahaya cewa ta fara gwada sa’arta a fina-finan Nollywood ne domin ta gwada basirar da take da ita ta yin fina-finai a bangarorin daban-daban. A cewarta, “Ba wannan ne karon farko da na soma yin fim da turanci ba. Lokacin da na je Amurka, na fito a fina-finan turanci, […]

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayarwa da wani Abokinta a Shafinta na Twitter Martani.

Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayar da martini ne cikin fushi bisa kiraye-kirayen da ake yi mata da tayi aure. Inda ta shawarci daya daga cikin masu kiraye-kirayen da ya shawarci babansa ya saki babarsa sannan ya aureta. Ta dai magantu ne bisa kiran da akeyi mata a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter mai suna […]

‘Dan autan’ mawakan hip hop na Hausa Lil Ameer ya rasu

‘Dan autan’ mawakan hip hop na Hausa Lil Ameer ya rasu

Lil Ameer, wanda ake yi wa lakabi da dan autan mawakan hip hop na Hausa ya rasu. Mawakin, wanda ya yi fice a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ya rasu ne sakamakon hatsarin mota. Lil Amir ya yi wakoki da dama kuma masana harkokin fina-finan Kannywood irin su Farfesa Abdallah In a Adamu sun […]

An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An Gudanar da Jana’izar Kasimu Yero a Kaduna

An gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Kasimu Yero a jiya bayan rasuwar sa a ranar Lahadin data gabata a gidan sa dake a unguwar Magajin Gari a birnin na Kaduna. Alhaji Kasimu Yero mai shekaru 70 a duniya ya rasu a jiyan da rana a birnin Kaduna dake arewacin Najeriya bayan ya sha fama da […]

Dalilin da ya sa ake min kallon ‘yar wiwi — Hauwa Waraka

Dalilin da ya sa ake min kallon ‘yar wiwi — Hauwa Waraka

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al’umma illar rashin kirki. “Ina fitowa a matsayin karuwa ko ‘yar kwaya ko ballagaza ne saboda na ilimantar da mutane domin su guji zama irin wadannan mutane”, in ji Hauwa Waraka, […]

Dalilin da ya sa nake boye wasu abubuwa da suka shafe ni – Nafisa Abdullahi

Ina da dalilaina na boye wasu abubuwan da suka shafi lamari irin wannan kafin a kammala. A wasu lokutan, idan ka bayyana abu, a karon farko sai ka ga ka rage wa mutane karsashi.

Dalilin da ya sa nake boye wasu abubuwa da suka shafe ni – Nafisa Abdullahi

Kwana biyu an ji ki shiru a finafinai, ko lafiya? To, gaskiya ba zan ce an ji shiru ba, kawai dai hutu ne kamar yadda kowa yake yi. Kuma na yi hakan ne domin na mayar da hankali kan sabon fim dina da yanzu haka muke shiryawa, yana nan fitowa nan ba da jimawa ba. […]

Justin Bieber ya samu kutsawa cikin jerin masu kudin London

Justin Bieber ya samu kutsawa cikin jerin masu kudin London

Shahararren mawaki nan da aka sani da Justin Bieber ya samu kansa a wani jerin gwanon masu kudi a garin London dake kasar Birtaniya. A wani rahoto ta sashin Mansion Global ya wallafa ya nuna cewar masu kudi mazauna arewacin London suna kusa da samun kansu a cikin bacin rai sakamakon shigar matashin mawaki Justin […]

1 2 3 5