PDP da APC duka abu guda ne – Ribadu

PDP da APC duka abu guda ne – Ribadu

Tsohon dan takarar shugabancin kasa a Najeriya, Malam Nuhu Ribadu, ya ce babu wani bambanci tsakanin jam’iyyar APC mai mulki da kuma jam’iyyar adawa ta PDP a kasar. Sai dai tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin ta’annati (EFCC) ya ce da gaske gwamnatin Muhammadu Buhari take yi wurin yaki […]

Nigeria ta daukaka kara kan wanke Bukola Saraki

Nigeria ta daukaka kara kan wanke Bukola Saraki

Ministan shari’a na Najeriya, Abubakar Malami, ya bayar da umarnin a daukaka kara a kan wanke shugaban majalisar dattawan kasar, Sanata Bukola Saraki daga zargin kin bayyana kadarorinsa. Kuma a ranar Talata ne gwamnatin ta shigar da karar a gaban kotun daukaka kara da ke Abuja, babban birnin kasar. Mista Malami ya kuma jaddada aniyar […]

Kotu ta umarci gwamnati ta biya diyyar rushe gidaje

Kotu ta umarci gwamnati ta biya diyyar rushe gidaje

Wata babbar kotu a Legas, babban birnin kasuwanci na Najeriya ta yanke hukunci a kan shari’ar da fiye da mutane 30,000 suka shigar game da rushe gidajensu da gwamnati ta yi. Gwamnatin jihar Legas dake kudu maso yammacin Najeriya ta tashi unguwar marasa galihu ta Otodo Gbame daga watan Nuwambar 2016 zuwa watan Fabrairun bana. […]

An yi hatsaniya yayin zanga-zangar Dino Melaye

An yi hatsaniya yayin zanga-zangar Dino Melaye

An samu hatsaniya yayin da wasu mutane suke zanga-zangar nuna goyon baya ga Sanata Dino Melaye, mai wakiltar jihar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya. Hargitsin ya fara ne yayin zanga-zangar da wasu ke cewa sanatan ne ya shirya, inda gwamnatin jihar take zargin cewa an kashe mutum daya. Rahotanni sun ce lamarin ya […]