An tsinci gawar yara 3 a cikin wata mota a jihar Kaduna

An tsinci gawar yara 3 a cikin wata mota a jihar Kaduna

Rundanar ‘yan sanda ta na bincike akan gawar wadansu yara uku ‘yan gida daya da aka tsinta a cikin wata mota a jihar Kaduna A can jihar Kaduna ne aka tsinci gawar wasu yara guda uku ‘yan gida a cikin wata mota, inda har yanzu a ke binkicen sanadiyar mutuwar ta su. Rahotanni daga shafin […]

Kaduna za ta Gurfanar da ‘Yan Sara Suka a Kotu

Kaduna za ta Gurfanar da ‘Yan Sara Suka a Kotu

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta gurfanar da wasu ‘yan kungiyar ta’addanci wadda aka fi sani da ‘Yan Sara Suka a kotu. Sanarwar ta biyo baya ne sakamakon zaman da Kwamitin Tsaro na Jihar ya gabatar a Jihar ta Kaduna a ranar ashirin ga watan Yuli (20 July 2017). ‘Yan ta’addar dai an samu kama yawa […]

Za a Kai Gwamnatin Taraba kotun ICC

Za a Kai Gwamnatin Taraba kotun ICC

  Wani babban Laura Farfesa Yusuf Dankofa tare da kungiyar Miyatti Allah sun bayyana cewar za su maka Gwamnatin Taraba a kotun hukunta laifukan yaki ta duniya bisa zargin hannu a kisan kiyashi da aka yi wa fulani a Mambila dake jihar. A wata hira da yayi da sashen Hausa BBC, Farfesa Yusuf Dankofa yace […]

An samu fashe-fashen bama-bamai a Maiduguri

An samu fashe-fashen bama-bamai a Maiduguri

Akalla mutane kusan goma sha daya (11) suka rasa rayukansu a was tagwayen fashewar abubuwa wadanda ake zargin bama-bamai ne, a ranar Talata da daddare a birnin Maiduguri. Wata majiya mai karfi ta tabbatar da cewar fashewar abun na farko da na biyu, ya faru ne daidai karfe 9.45 na dare a Mulaikalmari, kilomita shida […]

An sake kai hari Jami’ar Maiduguri

An sake kai hari Jami’ar Maiduguri

Rahotanni dake fitowa daga birnin Maiduguri na Jihar Borno, na cewa ‘yan kunar bakin wake sun sake afkawa cikin Jami’ar Maiduguri, inda biyu daga cikinsu suka tashi wani abu mai fashewa dake jikinsu. Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 11:50 na daren Alhamis, a inda wasu da suka shaida lamarin sun ce wasu mutane […]