Sean Spicer: Kakakin Fadar White House Yayi Murabus

Sean Spicer

Kakakin fadar gwamnatin Amurka wato Sean Spicer ya yi murabus a yau Juma’a daga kan mukamin sa sakamakon wata’yar takarda ta sauyin ma’aikata da fadar ta White House tayi.

Mista Spicer yayi murabus din ne sakamakon rashin jin dadi da wani nadi da Shugaba Donald Trump yayi na Anthony Scaramucci a matsayin daraktan sadarwa.

Sauyin dai yazo ne sakamakon wani bincike na zargin gwamtanin Rasha da hannu wajen yin katsalandan a harkokin zaben kasar na bara da akayi wanda ake zargin kamfanin Donald Trump da hada kai da kasar ta Rasha.

1194total visits,1visits today


Karanta:  Odinga Na Son a Ba Sauran ‘Yan Takara Dama a Zaben Kenya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.