Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ta mayarwa da wani Abokinta a Shafinta na Twitter Martani.

Hadiza Gabon ta mayar da martini ne cikin fushi bisa kiraye-kirayen da ake yi mata da tayi aure. Inda ta shawarci daya daga cikin masu kiraye-kirayen da ya shawarci babansa ya saki babarsa sannan ya aureta.

Ta dai magantu ne bisa kiran da akeyi mata a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter mai suna @AdizatouGabon yayin da wani mai binta a shafin nata ya shawarce da tayi aure.

Take cewa martanin nata sanarwa ce ga irin wadannan kiraye-kirayen da ake yi mata duk lokacin da ta saka sabon hoto a shafin nata.

Ga dai yadda tattaunawar tasu ta kasance:

M.Bash‏ @muhammadbinbas1 Replying to @AdizatouGabon Masha Allah an girma ai ya kamata a fidda mijin #AURE

Hadiza Aliyu ‏Verified account @AdizatouGabon  Hadiza Aliyu Retweeted M.Bash

Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne?

Skenxy slux‏ @Auwalmesalati  34m34 minutes ago

Replying to @muhammadbinbas1 @AdizatouGabon

Pls adinga danne xuciya, i dont think parent has anything to do with this sis, beside aure ba farilla bace sunnah ce, badole bane.

Asalin Labari:

Muryar Arewa, Daily Trust

6655total visits,14visits today


Karanta:  Nayi Fice a Cikin Shirin Fim Din "Tabbataccen Al'amari" - Bilkisu Shema

One Response to "Ka bawa tsoho shawara yayi wa tsohuwa retire ya kawo ni – Hadiza Gabon"

  1. SANI MOHAMMED   December 9, 2017 at 12:51 pm

    Add your comment.kinyikuskure.duk.wandazaibaki.shawararkiyi.aure toni inaganin maikaunarki.

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.