Etisalat Nigeria ya sauya suna zuwa 9Mobile

Etisalat Nigeria ya sauya suna zuwa 9Mobile

Kamfanin wayar sadarwa na Etisalat a Najeriya ya sauya suna zuwa 9Mobile, bayan hedikwatar kamfanin da ke Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi shelar janye wa daga Najeriya. Hukumar da ke sa ido a kan harkar sadarwa a kasar (NCC) ta bayyana amincewarta da sauya sunan a hukumance. Kamfanin na 9Mobile ya ce duk da cewa […]

Za a sauyawa kamfanin Etisalat Nigeria suna

Za a sauyawa kamfanin Etisalat Nigeria suna

A Najeriya kamfanin sadarwa na Etisalat ya ce janyewar da abokan hadin-gwiwarsa na Abu-Dhabi suka yi, da kuma yunkurin sauya sunan kamfanin ba za su shafi ayyukansa ba. Duk da cewa kamfanin bai tabbatar da haban a hukumance ba, amma rahotanni sun ce an sauya masa suna daga Etisalat zuwa 9Mobile. Masu amfani da layin […]