Najeriya Ta Yi Maraba Da Batun Sayen Jiragen Yaki Daga Amurka

Najeriya ta yi maraba da kudurin gwamnatin Amurka na amincewa sayar mata da jiragen yaki, al’amarin da a baya ya janyo cece-kuce tsakanin kasashen biyu.

Najeriya Ta Yi Maraba Da Batun Sayen Jiragen Yaki Daga Amurka

Gwamnatin shugaba Donald Trump za ta sayarwa da Najeriya jiragen yaki na zamani da ake kira A-29 Super Tucano har guda 12. Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da wannan mataki, kamar yadda babban jami’i a ofishin mukaddashin shugaban Najeriya Alhaji Hafizu Ibrahim ke cewa gwamnatin Amurka ta gamsu da shugabancin Buhari da mataimakina. A baya […]