Bazamu Janye Dakarunmu Ba Daga Abia- Rundunar Sojin Najeriya

Mai Magana da yawun rundunar sojin, Birgediya Janar Sani Usman Kuka Sheka, ya ce, babu kamshin gaskiya a game da janye dakarunsu.

Bazamu Janye Dakarunmu Ba Daga Abia- Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa za ta ci gaba da gudanar da aikinta a karkashin shirin Operation Python Dance da aka kaddamar don magance miyagun ayyuka a yankin kudu maso gabashin kasar. Rundunar ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi watsi da sanarwar da gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu ya fitar, wadda ke nuna […]