Gwamnan Jahar Naija Ya Ce Manyan Motoci Na Lalata Hanyoyi

Maganar lalata hanyoyin Najeriya aka ce manyan motocin dakon kaya na yi ta sake tasowa, bayan da aka tambayi gwamnan jahar Naija mafita game da lalacewar hanyoyi.

Gwamnan Jahar Naija Ya Ce Manyan Motoci Na Lalata Hanyoyi

Maganar lalata hanyoyin Najeriya aka ce manyan motocin dakon kaya na yi ta sake tasowa, bayan da aka tambayi gwamnan jahar Naija mafita game da lalacewar hanyoyi. WASHINGTON D.C. — Gwamnan Jahar Naija Alhaji Abubakar Sani ya ce muddun manyan motocin tirela su ka cigaba da bin kan hanyoyin kasar nan to kamai gyara su da […]