Zargin luwadi ya hana a ba ni aure — Zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam Zango ya ce a kullum yana kwana yana tashi da bakin cikin zargin da wasu suke yi masa na neman maza.

Zargin luwadi ya hana a ba ni aure — Zango

Hakan ne ya sa jarumin daukar Al’kur’ani ya rantse cewa bai taba neman wani namiji ba da lalata. “Wannan abun yana hana ni barci, kai har ma na taba zuwa neman aure amma aka hana ni saboda haka.” In ji Zango. Ga dai abin da ya shaida wa Usman Minjibir na BBC Hausa: Wasu dai […]