Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya tsayar da komai a jami’o’i

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta fara yajin aiki inda hakan ya kawo cikas ga jarabawar da wasu jami’o’in suke yi.

Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya tsayar da komai a jami’o’i

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta fara yajin aiki inda hakan ya kawo cikas ga jarabawar da wasu jami’o’in suke yi. Malaman sun zargi Gwamnatin Tarayya da gaza cika yarjejeniyar da ta yi da kungiyar tun shekarar 2009. Kungiyar ta dauki matakin shiga yajin aikin a taron gaggawa da shugabannin kungiyar na kasa suka gudanar […]