‘Masu fuska biyu a gwamnatin Buhari ne kuraye’

Cece-kucen da kalaman sanata Shehu Sani ya wallafa a shafinsa na facebook na ci gaba da daukar dumi, musamman ganin uwar gidan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wato Aisha Buhari ta yi amfani da hakan wajen maida martani ga 'yan kasar.

‘Masu fuska biyu a gwamnatin Buhari ne kuraye’

Wasu dai sun fusata da kiransu kananan dabbobi da Sanatan ya yi, inda shi kuma abin da ya ke nufi da hakan shi ne talakawa. Sai dai ya ce sun yi masa mummunar fahimta ne. A wata hira da Sulaimanu Ibrahim Katsina na sashen Hausa, sanatan ya ce ya yi wannan shagube ne bi sa […]

Za a fatattaki miyagu daga gwamnatin Buhari — Aisha

Za a fatattaki miyagu daga gwamnatin Buhari — Aisha

Uwargidan Shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari ta yi wani shagube kan al’amuran da suke faruwa a gwamnatin mijinta, tun bayan tafiyarsa jinya karo na biyu a birnin London. Ta wallafa shaguben ne a shafinta na Facebook ranar Litinin, inda ta yi amfani da abin da Sanata Shehu Sani na jihar Kaduna ya rubuta yana habaici […]

Aisha Buhari ta sake komawa London mijinta

Aisha Buhari ta sake komawa London mijinta

Uwargidan Shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari ta sake tafiya Birtaniya domin duba lafiyar mijinta Muhammadu Buhari wanda ya shafe makonni da dama yana jinya a can. Wata sanarwa da mai magana da yawunta, Suleiman Haruna, ya fitar ta ce: “za ta isar wa shugaban sakonnin alheri da al’ummar kasar ke aika masa”. Ya kara da […]