Bankin Raya Afrika Zai Zuba Jarin Bunkasa Aikin Noma a Afrika

Shugaban Bankin Akiwunmi Adeshina wanda ya bayyana haka ya ce za a kaddamar da shirin ne a karkashin shirin bankin mai taken Ciyar da Afirka.

Bankin Raya Afrika Zai Zuba Jarin Bunkasa Aikin Noma a Afrika

Bankin raya kasashen Afirka ya ce zai zuba jarin Dala biliyan 24 nan da shekaru 10 domin ganin nahiyar Afirka ta bunkasa aikin noma da samar da abinci maimakon dogaro da kasashen duniya. Shugaban Bankin Akiwunmi Adeshina wanda ya bayyana haka ya ce za a kaddamar da shirin ne a karkashin shirin bankin mai taken […]