An Mayarwa Shugaban Nijar Martani Kan Kiran Al’ummomin Kasar Su Rage Haihuwa

Wasu 'yan Nijar da malaman addinin Musulunci sun mayarwa shugaban kasar Nijar Issoufou Mahammadou martani kan kiran da yayi na cewa 'yan kasarsa su rage haihuwa

An Mayarwa Shugaban Nijar Martani Kan Kiran Al’ummomin Kasar Su Rage Haihuwa

WASHINGTON DC — Yawan al’ummar Nijar zai nika sau biyu zuwa miliyan 35 nan da shekaru 18. Karin na nufin nan da shekarar 2035 yawan al’ummar Nijar ka iya haurawa miliyan 40, kuma watakila ya dangana kusan miliyan 75 a shekarar 2050, Inji shugaban kasar Nijar Issoufou Mhammadou idan so samu ne tun yanzu ya kamata […]