An Kashe Sojojin MDD 2 a Mali

Hukumar da ke kula da ayyukan samar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Mali tace sojojinta guda biyu sun mutu yayin da wasu biyu kuma suka samu raunuka bayan motarsu ta taka nakiya

An Kashe Sojojin MDD 2 a Mali

Sanarwar hukumar ta ce motar sojin ta gamu da hadarin ne a garin Aguelhok da ke da nisan kilomita 15 daga garin Kidal. Mali ta dade tana fama da hare haren ‘yan tawaye da ‘yan ta’adda masu alaka da Al-Qaeda. Majalisar Dinkin Duniya na da sojoji 11,000 da ‘Yan Sanda 1,700 da ke aikin samar […]