Isra’ila ta sake bude Haramin Al-Sharif na Masallacin Kudus

Isra’ila ta sake bude Haramin Al-Sharif na Masallacin Kudus

Hukumomin Isra’ila sun sake bude bangaren Haramin Al-Sharif na Masallacin Birnin Kudus. Sai dai Musulmai masu ibada da dama sun ki shiga ciki, saboda sabbin matakan tsaro da hukumomin Isra’ila suka bullo da su. Shugabannin Musulmai sun ce ba za su shiga cikin Haramin ba saboda na’urorin gane ko mutun na dauke da wani abu […]