Serena Williams ta haifi ‘ya mace

Serena Williams ta haifi ‘ya mace

‘Yar wasan tennis da ta fi samun nasara a duniya a wannan zamani Serena Williams, ta haifi ‘yarta mace a wani asibiti da ke birnin Florida na Amurka. Serena Williams, mai kimanin shekara 35 da haihuwa, ta samu juna biyun ne tare da farkanta Alexis Ohanian, bayan ta yi nasarar lashe wata babbar gasar duniya […]