Kamfanin Alhazai Express Zai Fara Gudanar Da Koyar Da Na’urar Komfuta

Sanannen kamfanin yanar gizo gizo na Alhazai Express zai fara gudanar da tsarin koyar da komfuta kyauta.

Kamfanin Alhazai Express Zai Fara Gudanar Da Koyar Da Na’urar Komfuta

Kamfanin Alhazai Express mai zaman kansa ya dauki alwashin fara gudanar da koyar da na’ura mai kwakwalwa a yankin arewancin Nigeria kyauta domin tallafawa matasa samun aikin yi cikin sauki. Sanarwar wanda shugaban kamfanin ya fitar ya nuna cewar nan bada dadewa ba kamfanin zai fara gudanar da kwas din a jihar Kano. Zubairu Dalhatu […]

Ga aikin da zai iya samar da sama da naira miliyan uku a wata

Shin kun san gina manhajar kwamfuta mai farin jini ka iya samar wa mutum akalla dala dubu goma, wato sama da naira miliyan uku kowane wata?

Ga aikin da zai iya samar da sama da naira miliyan uku a wata

Wannan na cikin albishir din da Zubairu Dalhatu Malami, wani dan Najeriya mai kamfanin sadarwar intanet da ke hulda da kamfanin Google, ya yi wa matasan Najeriya. Zubairu ya ziyarci ofishinmu na London ne bayan ya halarci wani taron da kamfanin Google ya shirya wanda aka yi wa lakabi da ‘Google Cloud Next’ da zummar […]