PDP: Magoya bayan Sheriff suna shawarar barin jam’iyya a Edo

PDP: Magoya bayan Sheriff suna shawarar barin jam’iyya a Edo

Magoya bayan tsohon shugaban jam’iyyar adawa a Nageriya, PDP, Sanata Ali Madu Shariff a jihar Edo sun bayyana cewar basu da wani zabi illa su bar jam’iyyar idan bangaren shugaban jam’iyyar Sanata Ahmad Makarfi ya cigaba da yunkurin da yake yi na yin yafiya ga magoya bayan tsohon shugaban. Dan majalisar wakilai ta kasa, Ehiozuwa Johnson […]