Gwamnonin arewa za su ba Borno tallafin N360m

Gwamnonin arewa za su ba Borno tallafin N360m

Gwamnonin jihohin arewa sun kai wata ziyara zuwa jihar Borno domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar, kan hare-haren ‘yan ta-da-kayar-baya na baya-bayan nan. Gwamnonin sun yi alkawarin bai wa jihar Borno tallafin Naira miliyan 360, inda kowacce daga jiha 19 a yankin (ban da Borno) za ta bayar da gudunmawar Naira miliyan 20. Yayin […]

An gano daliban ‘boge’ 706 a Sokoto

An gano daliban ‘boge’ 706 a Sokoto

Gwamnatin Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta gano daliban boge 706 da suka yi yunkurin samun tallafin karatu daga asusun jihar. Wani kwamiti da gwamnatin jihar ta kafa domin yin bincike kan hakikanin adadin daliban da suka cancanta a bai wa tallafin karatu ne ya gano hakan. Kwamitin, wanda Ambassador Shehu […]