Amnesty ta Shawarci Najeriya da Kamaru a Kan Boko Haram

Kungiyar Amnesty International tace sabbin hare haren da kungiyar Boko Haram ta kaddamar, daga watan Afrilu na wannan shekara, sun yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 381 a kasashen Kamaru da Najeriya, yayinda wasu miliyoyi ke bukatar agajin gaggawa.

Amnesty ta Shawarci Najeriya da Kamaru a Kan Boko Haram

Kungiyar Amnesty International tace sabbin hare haren da kungiyar Boko Haram ta kaddamar, daga watan Afrilu na wannan shekara, sun yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 381 a kasashen Kamaru da Najeriya, yayinda wasu miliyoyi ke bukatar agajin gaggawa. Amnesty tace alkaluman da ta tattara a Arewacin Kamaru da Jihohin Barno da Adamawa dake Najeriya na […]

An daure ‘yan makaranta kan wasa da Boko Haram

Wata sanarwar da Kungiyar Amnesty International ta fitar ta ce Jami'an tsaro sama da goma sun rufe dakin taron da ke wani otal a Yaunde, babban birnin Kamaru domin hana taron manema labarai da zai yi kira a saki 'yan makarantar da aka daure kan laifin rashin "yin tir da ayyukan ta'addanci."

An daure ‘yan makaranta kan wasa da Boko Haram

An kama yaran ne bayan an samu wanin sakon tes a wayoyinsu na salula game da kungiyar masu tada kayar baya ta Boko Haram. Sakon tes din da aka samu wayoyin ‘yan makarantar dai yana raha ne kan Boko Haram da kuma wuyar samun aiki a Kamaru. “Boko Haram na daukar mutanen da suka dara […]