‘Miliyoyi ne ke fama da cutar amosanin jini a Nigeria’

‘Miliyoyi ne ke fama da cutar amosanin jini a Nigeria’

Wata matashiya da ke fama da cutar amosanin jini a Najeriya ta ce tana shiga mawuyacin hali a duk lokacin da ciwon ya tashi. Ta ce sai dai a ɗauke ta, don kuwa ba ta iya tafiya, kuma takan shafe tsawon sa’a 24 tana murƙususu saboda ciwo. Likitoci sun ce a yankin kudu da Hamadar […]