Sanchez zai koma Arsenal ranar Lahadi

Sanchez zai koma Arsenal ranar Lahadi

Bayan da ake ta samun rahotannin da ke cewar Alexis Sanchez zai bar Arsenal a bana, Arsene Wenger ya sanar da cewar dan kwallon Chilen zai koma atisaye a ranar Lahadi. Sanchez bai buga wa Arsenal wasannin atisayen tunkarar kakar bana da ta yi a Australia da China ba, sakamakon hutun da ya yi, bayan […]