Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta sanar da daukar dan kwallon Atletico Madrid, Theo Hernandez kan yarjejeniyar shekara shida. Madrid wadda ta sanar da daukar dan kwallon mai tsaron baya mai shekara 19 a shafinta na intanet a ranar Laraba, ba ta fayyace kudin da ta dauki dan wasan ba. Sai dai kuma kungiyar ta ce za ta […]

Man United: Jose Mourinho ya damu kan rashin sayen ‘yan wasa

Man United: Jose Mourinho ya damu kan rashin sayen ‘yan wasa

Kocin Manchester United Jose Mourinho bai ji dadin rashin shirin kungiyar na sayen ‘yan wasa ba a wannan lokacin. Bayan da United ta dauki kofin Europa a wasan karshe da ta doke Ajax ranar 24 ga watan Mayu, Mourinho ya ce ya ba wa mataimakin shugaban kungiyar Ed Woodward jerin sunayen ‘yan wasan da yake […]