‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Wasikun da ke cike da bakin ciki daga Barack Obama a lokacin da yake matashi zuwa budurwarshi sun nuna rayuwar wani mai shekara 20 da ke fama da rashin tabbas na launin fata da matsayi da kuma kudi.

‘Wasikun soyayya da Obama ya rubuta wa budurwarsa’

Matashi Mista Obama da Alexandra Mcnear, wanda Obama ya hadu da shi a California, ne suka rubuta wasikun. Wasu daga cikinsu sun nuna kalubalen da shugaban Amurka na gaba ya fuskanta daga farko a lokacin yana aikin da ba ya kauna domin kawai a ci gaba da rayuwa. A kwanan nan ne aka wallafa wasikun […]

Amurka Ta Saidawa Najeriya Jiragen Yaki 12

Ma’aikatar tsaron Amurka ta shaidawa Majalisar kasar saidawa Najeriya jiragen sama na yaki 12, da kuma sauran makaman da kudin su ya kai Dala miliyan 593, domin amfani da su wajen yaki da kungiyar Boko Haram.

Amurka Ta Saidawa Najeriya Jiragen Yaki 12

Ma’aikatar tsaron Amurka ta shaidawa Majalisar kasar saidawa Najeriya jiragen sama na yaki 12, da kuma sauran makaman da kudin su ya kai Dala miliyan 593, domin amfani da su wajen yaki da kungiyar Boko Haram. Ofishin hadin kan tsaro na Amurka, yace cinikin ya kunshi tarin bama bamai da makaman roka wanda tsohuwar gwamnatin […]

Amurka za ta sayar wa Nigeria jiragen yaki

Amurka za ta sayar wa Nigeria jiragen yaki

Rahotanni sun ce kasar Amurka ta amince da wata yarjejeniya wadda za ta sayarwa Najeriya jiragen yaki na kimanin dala miliyan 600 domin taimaka mata a yaki da masu tada kayar baya na Boko Haram. Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da majalisar dokokin kasar shirin gwamantin kasar na amince da sayar da jiragen ranar […]

‘Ba mu amince da sauya fasalin Obamacare ba’

‘Ba mu amince da sauya fasalin Obamacare ba’

Majalisar dokokin Amurka tayi watsi da kudirin yi wa shirin tsohon shugaban kasar, Barack Obama na lafiya da aka fi sani da Obama Care garanbawul. Hakan ya biyo baya ne bayan wata takardama da aka shafe awanni anayi ewanda takai majalisar har izuwa karfe 2 na daren yau Juma’a. Ana ganin ba karamin cikas ya […]

Obama da iyalansa na shakatawa a Indonesia

Obama da iyalansa na shakatawa a Indonesia

Tsohon shugaban Amurka Barack Obama da iyalansa sun tafi hutu kasar Indonesia, inda suke ta kai ziyarar fitattun wurare a kasar ciki har da wuraren bauta. Obama da mai dakinsa da kuma ‘ya’yansa mata biyu, sun fara sauka ne a tsuburin Bali, daga bisani kuma suka kai ziyara wurin bautar addinin Budda da ke Java […]