Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Dan kwallon Paris St-Germain, Neymar zai kalubalanci Barcelona kan kararsa da ta shigar a Spaniya.

Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Barcelona na son dan kwallon ya biya fam miliyan 7.8 ladan wasa da aka ba shi a lokacin da ya tsawaita yarjejeniyar zama a kungiyar zuwa shekara biyar, wata tara kafin ya koma Faransa. Dan wasan na Brazil ya koma PSG a cikin watan Agusta kan fam miliyan 200, bayan da ya biya kunshin yarjejeniyar […]

Neymar ya Caccaki Daraktocin Barcelona

Neymar ya caccaki daraktocin Barcelona kungiyar da ya bari ya koma Paris St Germain a matsayin wanda aka saya mafi tsada a bana.

Neymar ya Caccaki Daraktocin Barcelona

Dan wasan na tawagar kwallon kafa ta Brazil ya yi wannan jawabin ne, bayan kammala wasan da PSG ta doke Toulouse 6-2 a gasar Faransa a ranar Lahadi, kuma ya ci kwallo biyu. Neymar mai shekara 25 ya ce ”Na yi shekara hudu a Barcelona cikin farin ciki mun rabu cikin murna, amma ban yi […]

Barcelona: Mota ta afka wa ‘yan yawon bude ido

Mutum 13 ne suka mutu yayin da wasu 32 suka jikkata bayan wata babbar mota ta afka wa masu yawon bude ido a wurin shakatawa na Ramblas da ke garin Barcelona.

Barcelona: Mota ta afka wa ‘yan yawon bude ido

‘Yan sanda kasar Spaniya sun ce mutane da dama sun jikkata, yayin da aka gargadi mutane su nisanci dandalin shakatawar a kusa da Placa Catalunya. Rahotanin da ganau suka yada sun tabbatar da mutane na gudun ceton rai, inda suke neman mafaka a kantinan da ke kusa da wurin da wuraren shan Gahawa. Kamfanin dillancin […]

Cristiano Ronaldo zai yi hutun dole

An dakatar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa biyar, bayan da aka ba shi jan kati a karawar da Real Madrid ta ci Barcelona 3-1 a Spanish Super Cup a ranar Lahadi.

Cristiano Ronaldo zai yi hutun dole

An dakatar da Ronaldo wasa daya, bayan da aka ba shi katin gargadi biyu a Nou Camp, daya saboda ya cire rigarsa bayan da ya ci kwallo na biyu kuma ya fadi a da’ira ta 18 ta Barcelona da gangan. An kara mai hukuncin wasa hudu saboda ya ture alkalin wasa, bayan da ya ba […]

Liverpool ta watsa wa Barcelona kasa a ido kan Coutinho

Liverpool ta ce dan wasan tsakiyarta na kasar Brazil Philippe Coutinho "tabbas" ba na sayarwa ne.

Liverpool ta watsa wa Barcelona kasa a ido kan Coutinho

A ranar Laraba ce, kungiyar ta ce a kai kasuwa ga tayin yuro miliyan 100 da Barcelona sake yi wa dan wasan mai shekara 25. Tayin Barca na farko, wanda nan take Liverpool ta ce albarka, ya kunshi biyan kusan yuro miliyan 77, da karin yuro miliyan 13 da rabi a kai. A cikin wata […]