Man City na Son Daukar Sanchez Kafin Alhamis

Manchester City na son ta sayi dan kwallon Arsenal, Alexis Sanchez kafin a rufe kasuwar saye da sayar da 'yan kwallo ta Turai a ranar Alhamis.

Man City na Son Daukar Sanchez Kafin Alhamis

Sanchez mai shekara 24, ya ci kwallo 24 a Premier bara, sai dai yarjejeniyarsa za ta kare da Arsenal a badi, kuma bai saka hannu kan tsawaita zamansa a Emirates ba. Kocin Manchester City, Pep Guardiola na son sayen Sanchez kai tsaye kuma ba tare da ba ta lokaci ba. Sai da kuma idan Sanchez […]